Kungiyar makaranta kur’ani da wakokin musulunci ta Qadr ta fitar da wani karatu na sunayen Allah kyawawa da mambobin kungiyar suka yi.